UptoPlay - Juegos Online
UptoPlay favicon

UptoPlay favicon


KOWACE CUTA DA MAGANINTA play online

Play KOWACE CUTA DA MAGANINTA APK

KOWACE CUTA DA MAGANINTA

The official app & game

Distributed by UptoPlay

 

Play Online

SCREENSHOTS

DESCRIPTION

Use UptoPlay to play online the game KOWACE CUTA DA MAGANINTA.

Wannan littafin ya kunshi bayanai kan cutuka dabam-dabam tun daga hanyar kamuwa da su, da yanayin kwayoyinsu,alamomin gane su da kuma hanyar magance su, bisa koyarwar Al-qur'ani da sunnar Manzon Allah (S) da kuma binciken Masana harkar magunguna da muka tattara.
Daga cikin cutukan da muka yi bayani a Kan su sun hada sihirce-sihirce da ake yi wa juna, alamonin gane su da kuma hanyar magance su. Matsalolin Ciwon aljani ma ba mu bar shi a baya ba, domin mun yi bayanin mene ne aljani da yadda yake shiga jikin dan-Adam da kuma yadda za a kore shi ya fita a jikin dan-Adam ba tare dayin shirka ko bokanci ba.




Enjoy with UptoPlay the online game KOWACE CUTA DA MAGANINTA.

ADDITIONAL INFORMATION

Developer: ushibawiyyu initiative

Recent changes: Completely offline
Competely free
Low weight
Low ads
easy to use


Page navigation: