EnglishFrenchGermanSpanish
menu option
UptoPlay favicon

UptoPlay favicon


Kowace Cuta Da Maganinta Na 2 play online

Play Kowace Cuta Da Maganinta Na 2 APK

Kowace Cuta Da Maganinta Na 2

The official app & game

Distributed by UptoPlay

 

Play Online

SCREENSHOTS

DESCRIPTION

Use UptoPlay to play online the game Kowace Cuta Da Maganinta Na 2.

Wannan Manhajar mai suna Kowace Cuta Da Maganinta mun yi bayani dalla-dalla dangane da cututtuka daban-daban da kuma Maganinsu a ta hanyar karanta ayoyin Al-Qur'ani Mai Girma da amfani da bishiyiyoyi da tsirrai masu amfani.

A cikin wannan Manhajar za ka samu bayanai masu fa'idantarwa dangane da magungunan gargajiya da kuma yadda ake amfani da wasu daga cikin ayoyin Al-Qur'ani wajen lalata Sihiri da korar aljani daga gida ko jikin dan Adam a cikin saui a samu lafiya.

Wannan application munyi ta ne domin amfanin miliyoyin al'umma a fai duniya domin za ta ba da arin haske akan magungunan gargajiya da kuma na Musulunci.

Disclaimer: Ba mu lamunce ayi amfani da magungunan da muka yi bayani ba ta hanyar da bata dace ba, kuma ba zamu auki alhaki ba. Ana iya tuntubar wararrun kafin amfani da kowane irin maganin gargajiya da na Musulunci.




Enjoy with UptoPlay the online game Kowace Cuta Da Maganinta Na 2.

ADDITIONAL INFORMATION

Developer: ushibawiyyu initiative

Recent changes: Completely Offline
Completely Free
Low Ads
Low Weight
Simple to use


Page navigation: