EnglishFrenchGermanSpanish
menu option
UptoPlay favicon

UptoPlay favicon


KOWACE CUTA DA MAGANINTA KASHI NA BIYU play online

Play KOWACE CUTA DA MAGANINTA KASHI NA BIYU APK

KOWACE CUTA DA MAGANINTA KASHI NA BIYU

The official app & game

Distributed by UptoPlay

 

Play Online

SCREENSHOTS

DESCRIPTION

Use UptoPlay to play online the game KOWACE CUTA DA MAGANINTA KASHI NA BIYU.

Wannan application (Manhaja) in na littafinmu ne mai suna kowace cuta da maganinta kashi na biyu da muka rubuta domin amfanin miliyoyin jama'a.
Wannan Manhajar ta na ilmantar da mutane dangane da magungunanmu na Musulunci da kuma magungunanmu na gargajiya, kuma ta unshi bayanai na cututtuka daban da daban wanda ke addaban al'umma tare da bayanin alamominsu da kuma hayar kare kai da kamuwa da su da kuma hayar samun waraka daga waannan cututtukan.

Bugu da ari wannan application in ta yi bayanin yadda za raba aljani daga jikin an Adam da kuma yadda za a Kore shi daga gida cikin sauki. Da kuma faakarwa akan hanyoyin saon Allah da ake bi wajen korar aljani da kuma wajabcin auracewa waannan hanyoyin.
Har ila yau mun kawo wasu bayanai na Ilmantarwa akan cututuka masu wuyan magani da kuma abubuwan da za su taimaka wajen samun cikakken lafiya ga jama'a.
Muna fatan wannan Manhajar ta kasance sadakatul-jariya gare mu duka. Muna fatan za ku yi mana addu'o'i idan kun amfana da wannan application.




Enjoy with UptoPlay the online game KOWACE CUTA DA MAGANINTA KASHI NA BIYU.

ADDITIONAL INFORMATION

Developer: ushibawiyyu initiative

Genre: Education

App version: 2.10.0

App size: 11M

Recent changes: Completely free
Completely offline
Low adds
Low weight


Page navigation: