Kalaman Hikima

Kalaman Hikima
The official app & game
Distributed by UptoPlay
SCREENSHOTS
DESCRIPTION
Use UptoPlay to play online the game Kalaman Hikima.
Manhajar Kalaman Hikima tana kunshe da bangarori da yawa a cikin ta. Zaka samu dubannin gajerun maganganu da suka hada da hadisai, ayoyin Alqurani, Kalaman Hikima daga manyan malaman musulunci da sauran gajerun maganganu na fadakarwa, waazantarwa da tunatarwa akan addinin Musulunci. Duk domin dorawa a kafofin sada zumunci na zamani kamar Facebook, WhatsApp, Twitter, Instagram da sauransu.
Manhajar tana da saukin amfani, domin zata nuna maka yanda zakayi amfani da ita a farkon budewa, kuma kaima idan kana da wani abun da kake so ka rubuta a ciki, akwai bangaren da zai baka damar ka rubuta cikin sauki
Hakika Annabi s.a.w ya kwadaita akan yada ilimi awaje da dama acikin Hadisan sa. (Idan Dan Adam ya rasu dukkan aiyukansa sun tsaya, amma banda abubuwa guda uku Sadaka mai gudana, ilimin da ka karantar dashi, Ko yaro na gari da zaiyi masa addua). Kuma ya kwadaita da isar da sakonsa da isar wa wanda baijiba abinda ya tabbata daga Annabi s.a.w
Annabi s.a.w yana cewa: Ku isar da sakona ko da aya guda ce.
Ibn Mubarak Allah yayi masa rahama yana cewa: Ban san wani abu bayan Annabci mafi Falala da Matsayi da Daraja ga mutum ba,kamar Yada Ilimi.
Ibnul Qayyim Allah yayi masa Rahama yace: Yin kyauta da alkhairin yada ilimi shine mafi darajar matakin kyauta, kyuta da yada Ilimi yafi alkhairi akan kyauta da yada dukiya,domin ilimi yafi dukiya daukaka).
Saboda haka sai a yada shi domin samun mafificin lada
Enjoy with UptoPlay the online game Kalaman Hikima.
ADDITIONAL INFORMATION
Developer: Suhailsen Technologies
Recent changes: New version with improved features
Page navigation: