EnglishFrenchGermanSpanish
menu option
UptoPlay favicon

UptoPlay favicon


Hausa Televisions play online

Play Hausa Televisions APK

Hausa Televisions

The official app & game

Distributed by UptoPlay

 

Play Online

SCREENSHOTS

DESCRIPTION

Use UptoPlay to play online the game Hausa Televisions.

Ku sauke manhajar gidan tv na hausa wanda zaka/ki samu damar shirye shiryen gidajen tv na hausa wanda sunanan online. Da wannan application zaku samu damar kallon fina finan hausa, wakokin hausa, hausa comedy, shirin dadin kowa sabon salo na arewa24, da sauran shirye shirye masu matukar amfani wajen fadakarwa, nishadantarwa, tare da ilimantarwa.

Daga cikin tashoshi da wannan application ya kunsa sun hada da;
1. Awa24 TV
2. 1Arewa TV
3. Sarauniya TV
4. Arewa24 TV
5. Arewarmu TV
6. Hausa Arewa TV
7. Brothers TV Entertainment
8. Hausatop Tv
9. Tsakar Gida
10. Hali Dubu TV
da sauransu...

Ku kasance da wannan application domin amfanuwa dashi ku samu nishadi, ilimi, tare da amfanuwa da bangarori irin na Addinin musulunci.

DISCLAIMER..
Wannan application anyishi kyauta ne ga kowa abinda ake bukata kawai shine ya kasance kana da data na browsing a wayarka wadda zakayi amfani da ita wajen shiga Youtube channels na wadannan gidajen tv domin ganin shirye shiryen su a saukake....

For any question, observation, complain you can contact us directly, we will connect to you as soon as possible.
Thanks.




Enjoy with UptoPlay the online game Hausa Televisions.

ADDITIONAL INFORMATION

Developer: Abrahamjr

Genre: Video Players & Editors

App version: 9.2

App size: 3.1M

Comments:

It is interesting this App contains Hausa movie channels that carry fascinating programs and music. I just like it.

I like the application so much

Internet connection problem atimes

Very Good. Aps for use.

Asalamu'


Page navigation: