UptoPlay - Juegos Online
UptoPlay favicon

UptoPlay favicon


Aure Nake So-Sheikh Guruntum play online

Free play online Aure Nake So-Sheikh Guruntum APK

Aure Nake So-Sheikh Guruntum

The official app & game

Distributed by UptoPlay

 

SCREENSHOTS

 

DESCRIPTION

Play this online game named Aure Nake So-Sheikh Guruntum.

Assalamu Alaikum ya yan uwa Musulmi,

Wanna application mai suna "Aure Nake So-Sheikh Guruntum Mp3" na kunshe da wa'azin Sheikh Ahmad Tijjani Yusuf Guruntum wanda ke magana akan Aure Nake So (Mata), Hattara Mata, Illar Zina a cikin Al'umma, Ka tuna da ranar karshe da sauran su.

Ku sauko da wanna app din don sauraron wannan wa'azin, da zara kun sauko da shii bakwa bukatar Internet ko Data wajen amfani da shi yau da kullum. Allah ya bada damar amfani da abinda za a saurara ameen.


Idan kunji dadin wannan application din kada ku manta ku rubuta "review" sannana kuyi "rating" din application din, hakan zai kara mana kwarin gwiwa kuma zai habaka darajar wannan application din anan play store.

Ku duba kundin Apps din mu anan playstore don samun wasu Manhajojin masu Fadakarwa, Ilmintarwa, Wa'azantarwa harda Nishadantarwa. Mungode.

Updates:

Enjoy the first release.

 

 

Aure Nake So-Sheikh Guruntum from UptoPlay.net


Page navigation: