UptoPlay - Juegos Online
UptoPlay favicon

UptoPlay favicon


Tasbah Na Hausa play online

Play Tasbah Na Hausa APK

Tasbah Na Hausa

The official app & game

Distributed by UptoPlay

 

Play Online

SCREENSHOTS

DESCRIPTION

Use UptoPlay to play online the game Tasbah Na Hausa.

BARKA DA WARHAKA Barka Da Shigowa Wannan Application Mai Albarka Ya Allah Ka ciyar damu daga halal cikin neman mu. Ka sa albarka a cikin al'amuranmu. Ka biya mana bukatunmu na alheri. Ka kare mu daga dukkan fitinu da musifu. Ka tsare mu daga sharrin mutane da aljannu Ka fisshe mu jin kunya duniya da lahira. Ka yi wa mahaifanmu gafara da rahma. Allah Ka yi mana tsari da kunci, bashi, talauci da bakin ciki. Ka yi mana albarka. a bisa sunnar Manzon Ka () Amin




Enjoy with UptoPlay the online game Tasbah Na Hausa.

ADDITIONAL INFORMATION

Developer: Abubakar Muhammad


Page navigation: