Radio BBC Hausa Kai Staye
Radio BBC Hausa Kai Staye
The official app & game
Distributed by UptoPlay
SCREENSHOTS
DESCRIPTION
Use UptoPlay to play online the game Radio BBC Hausa Kai Staye.
Manhajar sauraron labarai ta BBC Hausa tana kunshe da shirye-shirye da kanun labarai. Za ka iya sauraron shirye-shiryen rediyo ta hanyar manhajar saurarar sauti ko ta kiran waya ( za a caje ku kudin da ake biya na kaida wayar tebur da ta hannu. Ku tambayi kamfanin layin wayarku kudin da ake biya kafin ku yi kira )
Karanta sababbin kanun labarai daga shafin intanet
Saurari shirye-shirye masu kayatarwa kyauta, ta hanyar amfani da manhajar saurarar sauti, ko ta hanyar kiran waya.
Za ka iya sauraron shiry-shirye na baya-bayan nan:
-\tTakaitattun Labarai
-\tLabarin Wasanni
-\tLabaran Kasuwanci
-\tShirin Safe
-\tShirin Yamma
-\tShirin Rana
Idan kana so a dinga tura maka bayanan da aka sabunta, manhajar ZenoMedia za ta ajiye bayanan da ke da alaka da wayarka da inda ka ke zaune a madadin BBC don samar maka abun da ka ke nema,
Za ku bar manhajar ta dinga yin talla a kan wayarku da kuma tsarin biyan kudi.
Ba a za a yi amfani da wasu bayanan da ke kan manhajarka irinsu sunanku ko adireshin email ba. Irin wadannan bayanan za a sarrafasu ne kawai bisa kaidojin sirri na ZenoMedia
Hanyoyin turo muku da sako za su hada da karar sanarwar tura sako da kuma tambarin isar sako. Wadannan za a iya sauya su a cibiyar da ke kunshe da bayanan wayar mutum (settings). Za kuma a iya samun karin bayanan da wannan manhaja ke tattarawa da suka hada da bayanan da ke da alaka da wayarka da inda ka ke zaune a cibiyar da ke kunshe da bayanan wayar mutum.
Enjoy with UptoPlay the online game Radio BBC Hausa Kai Staye.
ADDITIONAL INFORMATION
Developer: Fimran General Chicks
Genre: Music & Audio
App version: 1.0
App size: 20M
Recent changes: You can listen to the most recent editions of:
-\tTakaitattun Labarai
-\tLabarin Wasanni
-\tLabaran Kasuwanci
-\tShirin Safe
-\tShirin Yamma
-\tShirin Rana
Comments:
'Kunayi Muna sauraro'Page navigation:

