EnglishFrenchGermanSpanish
menu option
UptoPlay favicon

UptoPlay favicon


Maganin Niimar Mata da Maza play online

Play Maganin Niimar Mata da Maza APK

Maganin Niimar Mata da Maza

The official app & game

Distributed by UptoPlay

 

Play Online

SCREENSHOTS

DESCRIPTION

Use UptoPlay to play online the game Maganin Niimar Mata da Maza.

ALAMOMIN MACE MAI DAUKE DA CUTAR SANYI:


Jin Zafi Lokacin Saduwa.

KaiQayin Gaba.

Fitar Farin Ruwa A Gaba.

Warin Gaba.

Gushewar Shaawa.


ALMOMIN NAMIJI MAI DAUKE DA CUTAR SANYI:

Kankancewar Gaba.

KaiQayin Matse-Matsi.

Saurin Kawowa (Inzali).

Gushewar Shaawa.

kaiQayin Gaba.
Da Sauransu.

GA YADDA ZAA MAGANCE SHI:

ABIN DA ZAA NEMA:

Namiji Goro Guda Biyar (5).

Citta Mai Yatsu Guda Biyar (5).

Tafarnuwa Uku Ko Hudu (3)(4).

Lemon Tsami Guda Biyar (5).


YADDA ZAAYI DASU:

Asamu shi wannanNamijin GorodaCittarda kumaTafarnuwadin sai a yayyanka su kanana sai kuma a samu wuri mai kyau a jajjagasu.

Sai a samu tukunya a zubasu sai a kawo wannanLemon tsamina yayyanka shi sai a matse ruwansa a cikin tukunyar daaka zuba wadancen tare da bawon lemon tsamin,
Sai a dora a wuta a tafasa su idan ya dan dahu sosai sai a sauke zaa iya hadawa da zuma don yadanyi dadi idan yakansace bazaa iya shansa haka ba.
Zaa dinga shansa rabin kofi Safe da Yamma dakuma da Dare, har natsawon sati daya, Insha Allahu Zaa rabu da cutar sanyi.
Allah yasamu dace Kuma don Allah duk wanda yasamu wannan Sako to yatura a wasu shafukan don mutane su amfana.




Enjoy with UptoPlay the online game Maganin Niimar Mata da Maza.

ADDITIONAL INFORMATION

Developer: Abdu Matashi

Recent changes: *Maganin Ni'imar mata
*Maganin Karfin maza
*Maganin Infection
*infection na Maza


Page navigation: