UptoPlay - Juegos Online
UptoPlay favicon

UptoPlay favicon


Gurbacewar Tarbiya Mp3-Pantami play online

Free play online Gurbacewar Tarbiya Mp3-Pantami APK

Gurbacewar Tarbiya Mp3-Pantami

The official app & game

Distributed by UptoPlay

 

SCREENSHOTS

 

DESCRIPTION

Play this online game named Gurbacewar Tarbiya Mp3-Pantami.

Assalamu Alaikum ya yan uwa Musulmi,

Wanna application mai suna "Gurbacewar Tarbiya Mp3-Pantamii" na kunshe da wa'azin Sheikh Ali Isah Pantami wanda ke magana akan Gurbacewar Tarbiya da kuma Yiwa Kanka Hisabi da ma wasu.

Ku sauko da wanna app din don sauraron wannan wa'azin. Akwai bonus tracks (wa'azi) da ke kunshe a cikin application din. Allah ya bada damar amfani da abinda za a saurara ameen.


Idan kunji dadin wannan application din kada ku manta ku rubuta "review" sannana kuyi "rating" din application din, hakan zai kara mana kwarin gwiwa kuma zai habaka darajar wannan application din anan play store.

Ku duba kundin Apps dina anan playstore don samun wasu apps din masu ilmintarwa da fadakarwa, ku rubuta ZaidHBB a store sai kuyi search don ganin kundin.

Updates:

*Privacy Policy Text Added
*Minor Improvements

 

 

Gurbacewar Tarbiya Mp3-Pantami from UptoPlay.net


Page navigation: