Ad
EnglishFrenchGermanSpanish
menu option
UptoPlay favicon

UptoPlay favicon


Tarihin Manzon Allah SAW play online

Play Tarihin Manzon Allah SAW APK

Tarihin Manzon Allah SAW

The official app & game

Distributed by UptoPlay

 

Play Online

SCREENSHOTS

DESCRIPTION

Use UptoPlay to play online the game Tarihin Manzon Allah SAW.

Da Sunan Allah Mai rahama Mai Jinkai, godiya ta tabbata ga Allah Ubangijin halittu, tsira da amincin Allah su tabbata ga Annabi Muhammad (SAW) da iyalansa da zuriyarsa da sahabbansa da wa]anda suka biye musu da kyawon aiki har zuwa ranar sakamako.

Wannan tarihi na wani littafi ne, wanda na yi masa fassara zuwa harshen Hausa, mai suna kamar haka: The Life of Muhammad (SAW), wanda Dr. Muhammad Husain Haikal ya wallafa, kuma Sheikh Ismail Raji A. Al-Faruki ya fassarasa da harshen Turanci daga harshen Turanci a zabi na takwas. Saboda haka Hajiya Daula Justice Muhammad Bello ta dauki nauyin fassara, kamar yadda mai karatu zai fahimci mafarin wannan fassara. Ni Ishak Yunus Muhammad Tukur Almashgool Bauchi na fassara daga harshen Turanci zuwa harshen Hausa, ta re da yin wasu gyare-gyare a wasu bangarori da suka shafi tarihi. Musamman tarihin da Orientalists (mustashiribai) suka samar na karya dangane da rayuwar Muhammad (SAW) da abubuwa da suka shafi addinin Musulunci, Allah Ya karba mana wan nan aiki Ya sanya Aljanna ce makomarmu.
Enjoy with UptoPlay the online game Tarihin Manzon Allah SAW.

ADDITIONAL INFORMATION

Developer: DARUSSALAM

Recent changes: Wannan tarihi na wani littafi ne, wanda na yi masa fassara zuwa harshen Hausa, mai suna kamar haka


Page navigation: