EnglishFrenchGermanSpanish
menu option
UptoPlay favicon

UptoPlay favicon


Adhkar Hausa play online

Play Adhkar Hausa APK

Adhkar Hausa

The official app & game

Distributed by UptoPlay

 

Play Online

SCREENSHOTS

DESCRIPTION

Use UptoPlay to play online the game Adhkar Hausa.

Wannan manhajar na auke da ingantattun zikirori da addu'o'i daga Alur'ani da sunna, waanda aka ciro su daga cikin ingantattun littattafai.

Sannan tana auke da mas'aloli da suka shafi zikiri waanda malamai suka yi bayani akai. Da wasu abubuwan na daban da suke da alaa da zikiri.

*Abubuwan da suke ciki

1) Zikirin safiya da maraice
2) Zikirin da ake yi a cikin salla
3) Zikirin bayan an yi sallama daga salla
4) Falaloli
5) Littafin Hisnul Muslim
6) Mas'aloli game da zikiri:

- ladubban yin addu'a
- Lokuta da halaye da kuma yanayin da aka fi amsa addu'a a cikin su
- Amfanin ambaton Allah
- Wuraren da Allah Maaukaki yafi amsa addu'a
- Mafiya muhimmancin addu'o'in da mutum ya kamata ya roa a wajen Allah Maaukaki
Da sauran su.

* Muhimman abubuwan da manhajar ta keanta da su (features)

1) Arabic tare da fassara
2) Audio domin sauraron addu'a, ba tare da an kunna data ba
3) Nemo addu'a cikin saui, ta hanyar rubuta wani sashi na sunan addu'ar
4) Kalar screen mara haske domin kariyar ido
5) Tura addu'a kai tsaye zuwa wata manhajar
Da sauran su.

* In sha Allah zamu ci gaba da bunasa wannan manhajar lokaci zuwa lokaci.

* Domin yin tarayya a cikin wannan aikin don samun lada, ka tura wannan manhajar zuwa ga sauran an uwa Musulmai

* Za a iya tuntuar mu ta Gmail ga mai buatar wani abu: [email protected]




Enjoy with UptoPlay the online game Adhkar Hausa.

ADDITIONAL INFORMATION

Developer: Daawa Foundation


Page navigation: