UptoPlay - Juegos Online
UptoPlay favicon

UptoPlay favicon


Mu Kula Da Lafiyar Mu play online

Play Mu Kula Da Lafiyar Mu APK

Mu Kula Da Lafiyar Mu

The official app & game

Distributed by UptoPlay

 

Play Online

SCREENSHOTS

DESCRIPTION

Use UptoPlay to play online the game Mu Kula Da Lafiyar Mu.

wannan application din na kunshe da bayanai ne na masana akan cutuka da ban da ban da kuma yadda mutum zai kare kan sa da kamuwa da wadannan nauin cutun da kum irin magunguna da mutum zai yi amfani da su idan mutum ya kamu da cutar.

Abubuwan da ke kunshe a cikin wannan Application din sun hada da:-

1. Illolin rashin Isasshen Bacci
2. illiolin cutar kwashiorkor a Yara
3. Juyayi (anxiety) da Hanyoyin kiyaye shi
4. Illolin Amfani da Magungunan mata
5. Ciwon Kai Da Kuma Hanyoyin Magan ce shi
6. Ciwon Basir
7. Chiwon Hawan Jini
8. llolin shafe-shafe mayi mai canja Launin Fata
9. Cutar Sikila
10.Hanyoyin Kula Da Lafiyar Mai Juna biyu
11.Illolin da amosani ke haifarwa
12.Ciwon Hanta (Hepatitis)
13. Cutar Zazzabin Cizon Sauro (Malaria)




Enjoy with UptoPlay the online game Mu Kula Da Lafiyar Mu.

ADDITIONAL INFORMATION

Developer: Ysfmamman

Recent changes: an kara sababbain abubuwa


Page navigation: