UptoPlay - Juegos Online
UptoPlay favicon

UptoPlay favicon


Alamomin Cikawa da Imani play online

Free play online Alamomin Cikawa da Imani APK

Alamomin Cikawa da Imani

The official app & game

Distributed by UptoPlay

 

SCREENSHOTS

 

DESCRIPTION

Play this online game named Alamomin Cikawa da Imani.

Assalamu alikum ya yan uwa musulmi wannan dan takaicacciyar nasiha ce da harshen Hausa a rubuce gami da jan hankali akan Alamomin cikawa da imani wanda nazabulosu daga littafin Allah da sunnar annabi saw.Wannan jawabi da nasiha acikin wannan littafi sun samo asaline daga littafin Allah da sunnar annabi SAW. Suna cikin littafin Ahkamul Jana'iz na Sheikh Albani da Salatul mumina na Dr. Saeed Alqahdaniy Allah yasa mu cika da imani amen.Dauko wannan manhaja ta Alamomin cikawa da imani ka karanta ka qaru Allah yasa mucika da imani ameen.
Zaka/ ki iya dauko wasu apps da yawa acikin wannan filin nawa kamar karatuttuka daga bakin malamai na qurani da sheikh jaafar da sauransu.

Updates:

- Alamomin Cikawa da Imani pdf

 

 

Alamomin Cikawa da Imani from UptoPlay.net


Page navigation: