UptoPlay - Juegos Online
UptoPlay favicon

UptoPlay favicon


HARSHENKA ALKALINKA - DAURAWA play online

Free play online HARSHENKA ALKALINKA - DAURAWA APK

HARSHENKA ALKALINKA

The official app & game

Distributed by UptoPlay

 

SCREENSHOTS

 

DESCRIPTION

Play this online game named HARSHENKA ALKALINKA - DAURAWA.

Sabuwar manhajja domin kawo muku fadakarwa mai taken HARSHENKA ALKALINKA tare da Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa.
Wannan app bashi da bukatar a kunna internet (offline ne).

Tarihin Sheikh Ibrahim aminu daurawa, kadan daga ciki.

TARIHIN SHEIK AMINU DAURAWA KANO :-Sunana Aminu Ibrahim bin Muhammad bin Bilal. Mahaifina shahararren malami ne, wanda ake kira Sheikh Ibrahim Muhammad mai tafsiri, gidan Zakara-Mai- Neman-Suna Fagge. Yana gabatar da tafisiri duk ranar Litinin da Alhamis, a unguwar Fagge, kusa da tsohuwar tashar kuka. Tsawon shekaru arba’in, kuma yana karantar da ilimi a zauren gidansa, bayan kasuwanci da sana’ar dinki, domin dogaro da kai. Sunan mahaifiyata Hajiya Sa’adatu Al-Mustapha, daga unguwar Bachirawa, karamar hukumar Ungogo. An haife ni a ranar 1 ga wata Janairu shekara ta 1969, a cikin garin Kano, a gida mai lamba 32 unguwar kofar Mazugal, a karamar hukumar Dala. Na fara karatun Alqur’ani mai girma tun ina dan karami, kuma na haddace shi a lokacin ina da shekara 14 zuwa 15. Bayan firamare da sakandare, da
na yi, na kuma ci gaba da neman ilimi, domin fadada karatun addini, a wajen wadansu manyan mashahuran malamai na Kano: Wasu na Alqur’ani da tafsir, wasu na Alqur’ani zalla, wasu na ilimi da fannoninsa daban-daban.

Bayan kudin tarihi na Sheikh ibrahim aminu daurawa lectures da kuma nasihu by Sheikh ibrahim aminu daurawa duk a cikin wannan manhaja idan akayi duba.
Akwai karatun malam Sheikh ibrahim aminu daurawa mp3 akan SIRRIN ZAMAN AURE - DAURAWA, matsalolin aure by Sheikh ibrahim aminu daurawa mp3 dai sauransu.
za kuma a iya samun wasu karatuttukan na wasu malam irin su sheikh jafar mahmud adam, sheikh albani zariya,sheikh ali isah fantami, shiekh kabir gombe.

Akwai karatun alqur'ani na wasu manyan makaranta kamar
complete quran offline by sheikh abdulrahman al-sudais
beautiful quran recitation by sheikh maher almuquiy
complete quran offline by shiekh abdulbasit
Mahmoud Khalil
- Al Hussary
- Mahmoud Khalil Al Hussary quran mp3
- abdelbasset abdessamad
- Khalifa At-tunaiji (020-114)
-Siddiq El-Minshawi (030-114)
-AbdulBaset Abdusamad (008-020)
-Khalil Al-Hussary (001-018)
quran recitation by mishary alfasy mp3 online and so on.
Don allah idan har kaji dadin wannan kundin tarihi by Sheikh ibrahim aminu daurawa to kayi sharing din sa ga sauran yan uwa musulmai domin suma su samu su amfana.
kuma kada a manta a yi rating wannan App by Sheikh ibrahim aminu daurawa.

***********************************************************************

Do you need more islamic application?
Just go to your google play store and search "sunshineKTN" you will see all our application..
I will be so gratefull if you play online it and give it 5 star in addition when you share it with your family and friends.
Do not hesitate to make your comment, suggestion, advice and so on via [email protected]
Thank you and wish you happy listening

Updates:



 

 

HARSHENKA ALKALINKA - DAURAWA from UptoPlay.net


Page navigation: