A- ASSHIFA 2011 S. MUSAL QASIY
A- ASSHIFA 2011 S. MUSAL QASIY
The official app & game
Distributed by UptoPlay
SCREENSHOTS
DESCRIPTION
Use UptoPlay to play online the game A- ASSHIFA 2011 S. MUSAL QASIY.
Fassarar Littafin Asshifa ta Alqadhi iyad daga Gidan Qadiriyyah Kabara Kano Nigeria.
Sheikh Sidi Musal Qasiyuni (Dr.) Sheikh Muhammad Nasir Kabara ke Fassara wa a duk watan Azumin Ramadhan kamar da ya gada wajen mahaifinsa Maulana Sheikh Muhammad Nasir Kabara R.t.a.
Wannan Littafi mai suna
Ya tattara bayanai akan
1. Waye Shugaban Halitta
2. Meye matsayin sa a wajen ubangiji
3. Yaya abi'arsa take
4. Yaya zaka so shi
5. Yaya matsayin sa akan shauran Annabawa
6. Yaya zaka girmama shi
7. Meye haoin sa akan bayi?
8. Yadda zaka so makusantan sa
9. Yaya zaka yi masa biyayya?
10. Meye hukuncin wanda ya aibata shi?
Da sauransa
Enjoy with UptoPlay the online game A- ASSHIFA 2011 S. MUSAL QASIY.
ADDITIONAL INFORMATION
Developer: Niimatullahi Getso
Recent changes: Fassarar Littafin Asshifa ta Alqadhi iyad daga Gidan Qadiriyyah Kabara. Wannan Littafi mai suna الشِفَــا لِــتَـعَـرِيْـفِ حُقُــوْقِ المُـصْـطَـفَى ﷺ Ya tattara bayanai akan 1. Waye Shugaban Halitta ﷺ 2. Meye matsayin sa a wajen ubangiji 3. Yaya ɗabi'arsa take 4. Yaya zaka so shi 5. Yaya matsayin sa akan shauran Annabawa 6. Yaya zaka girmama shi 7. Meye haƙƙoƙin sa akan bayi? 8. Yadda zaka so makusantan sa 9. Yaya zaka yi masa biyayya? 10. Meye hukuncin wanda ya aibata shi? Da sauransa
Page navigation:

